Newsletter Help
Change language Hausa

Yadda zaka yi oda

Become a KPR member, and enjoy cheaper prices immediately. Register here.

Delivery to 24 countries is now much cheaper. Click here to learn about new shipping fees to your country.

Hanya mafi dacewa ta yin oda ita ce ta aikawa da oda ta hanyar siyayya ta e-shop.

Zaka iya biyan oda:

1. da kuxi ta cikin wasiqa mai rijista [muna karvar biya a kuxin Yuro, ko kuxin qasar Czech da kuma dalar Amurka]
2. ta hanyar aika kuxi ta banki ko ajiyar kuxi a banki a asusunmu na ajiya a waxannan qasashe: Bulgariya, Kuroshiya, Checiya, Hangare, Polan, Romaniya, Sabiya
3. ta hanyar aika kuxi (odar kuxi tsakanin qasa-da-qasa) zuwa asusunmu a Slovakiya / Jamus
4. ta hanyar aika kuxi ta banki na ProPay (jerin qasashe) zuwa asusunmu a qasashen Bulgariya / Romaniya
5. ta tsarin biyan kuxi na Eurogiro - OUR
6. ta tsarin biyan kuxi na WESTERN UNION
7. sauran duk wata hanyar biyan kuxi – muna karvar duk wata hanyar biyan kuxi domin sayayyarka tare da mu ta faranta maka rai

We do not accept PayPal or credit cards. We apologize for any inconvenience this may cause.

Biyan da zaka yi kuxi hannu zaka aika zuwa adireshin reshenmu na Czechiya. Biya ta hanyar taransafar banki za’a yi shi ne a asusun ajiyarmu a waxannan qasashe: here will be a list of countries Slovakiya, Bulgariya, Kuroshiya, Checiya, Hangare, Polan, Romaniya, Sabiya

Mafi yawan bankuna a Qungiyar Gamayyar Turai suna bayar da odar aika kuxaxe ta qasa-da-qasa (taransafar banki) a qasashen da ke cikin Qungiyar Gamayyar Turai (Slovakiya mamba ce ta Qungiyar) ba tare da biyan komai ba idan har an shigar da lamba ta musamman ta banki (Swift Code) da lambar IBAN dai dai. Bankinmu baya cajar komai ta irin wannan hanyar biyan kuxi.

Aiken Wasiqa

Ana aika oda da ta danganci Qasa-da-qasa daga Czechiya. Hanyar aika wasiqa da aka bayyana a qasa anyi ta ne kawai domin a sanar da kai. Za mu sanar da kai cikakken bayani akan farashin sufurin ruwa zuwa qasarka da zaran mun sami odarka.

HARKAR DA TA SHAFI KUXI - ba tare da inshora ba

Garin da za’a kai kaya Saqon wasiqa a kuxin Yuro (€) don odoji
zuwa giram 250 zuwa giram 500 zuwa kilogiram 1 zuwa kilogiram 2 wuce haka
Qasashen Turai - Jerin Qasashe 4 € 6 € 8 € 12 € Za mu sanar da kai
Duniya ta qasa 4 € 6 € 11 € 14 € Za mu sanar da kai
Duniya ta aika wasiqa a jirgin sama (prioritaire) 5 € 6 € 12 € 16 € Za mu sanar da kai

WASIQA MAI RIJISTA – tare da inshora

Garin da za’a kai kaya Saqon wasiqa a kuxin Yuro (€) don odoji
zuwa giram 250 zuwa giram 500 zuwa kilogiram 1 zuwa kilogiram 2 wuce haka
Qasashen Turai - Jerin Qasashe 5 € 6 € 10 € 14 € Za mu sanar da kai
Duniya ta qasa 5 € 8 € 12 € 15 € Za mu sanar da kai
Duniya ta aika wasiqa a jirgin sama (prioritaire) 7 € 9 € 14 € 20 € Za mu sanar da kai

Express Delivery by EMS (Express Mail Service)

For some countries you can order Express Delivery service. Guaranteed delivery within 4 days after sending the order, online Track&Trace of the shipment, insurance included.

However, as for our experience with such services, this shiping method if often several times slower, that our standard shipping method (air mail letter or parcel). For example for Asian countries it sometimes took even 30 days to receive your order (although guaranted delivery is 4 days only!), while delivery time of the standard air mail letter / parcel to the same destination takes only 7 days. Therefore we do not recommend to use EMS services as it is much more expansive and unfortunately much more slower.

Tarihin sayar da shuke-shuke daga 1998 zuwa 2008

Adadin nau’oin da aka samar daga 1998 zuwa 2008

Adadin nau’oin da aka samar daga 1998 zuwa 2008

GAMAMMUN DOKOKI DA QA’IDOJI

Idan an ambaci tsaba, kayayyaki da abin da aka samar kamar yadda aka yi amfani da su yanzu har zuwa gaba, ba wai yana nufin tsaba ba ne kaxai, amma harda shuke-shuke, sassan shuke-shuke ko kuma ko wane irin yanki na jinsin ire-iren shuka (tsaba, shuke-shuke, dashe, sassan shuka masu taushi, fure da sauran su).

ABUBUWAN SAMARWA DA KUMA FARASHI

Duk farashi yana gudana a kuxin Yuro. Muna karvar biya a kuxin Czech Kč (Czech crowns), da Dalar Amurka. Za’a iya karvar canji zuwa kuxin wata qasa idan har yayi dai dai da yadda muke canjin kuxaxe. Wannan farashi na sama bai haxa da kuxin sufurin ruwa ba. Farashinmu na iya canjawa ya danganta da yadda yanayin shekara ya kasance, samuwar tsaba, da yanayin wahalar da aka sha wajan girbi, shiye-shirye, da kuma ajiya. Sabo da haka farashi na iya sauyawa ba shiri. Wannan jerin farashi (wanda aka buga a www.kpr.eu) ya fifici duk jerin da ya wuce. Sayar da kaya ya danganta da abin da muke da shi a qasa. Yana da kyau ka fara duba abin da muke da shi a qasa kafin ka biya kuxi.

QA’IDOJIN BIYA

Lallai ne ka biya kuxi kafin mu turo maka kaya. Wajibi KPR ta karvi kuxin da ka biya a cikin kwana 15 bayan KPR ta tabbatar da karvar odarka.

AIKAWA DA KAYA

Ana aikawa da odoji da zaran an karvi kuxin da ka biya. Ba zamu xauki nauyin vatan tsaba ba a yayin tahowarta a hanya har sai idan akwai yarjejeniyar inshora da mu kafin sufurin kayan. (To amma wannan yana nufin qarin kuxin sufuri).

SOKE ODOJI

Da zaran anyi oda kuma an biya ba za’a soke wannan oda ba sai da yardar KPR.

WARANTI

KPR na bayar da shekara 2 mafi yawan lokaci ga waxannan garanti:
- Sabuwar tsaba, lafiyayya, kuma wadda za ta iya tsirowa.
- Tsaba da shuke-shuken na ainihi kuma waxanda ba su da kwari.
Warantinmu na shekara 2 ya fara ne daga kwanan watan da muka kawo maka kaya.

QORAFI DA KUMA MAYAR DA KAYA

Ka buba duk odarka nan take da zaran an kawo maka kaya kuma ka karva sannan idan kana da qorafi ko wane iri ka sanar da KPR a rubuce a cikin kwanakin aiki 15 daga lokacin da ka karvi kaya.

KPR ba za ta yadda da ko wane qorafi bayan an rigaya an jirkita tsabar, ko an shuka ta, ko akai sufurinta ta yadda bai dace ba, ko mummunar ajiya ko rashin kula da ita. Kar ka dawo mana da tsaba ba tare da munyi maka izini ba.

Yin oda ta kowace hanya na nuni da yadda da qa’idoji da kuma dokokin da aka ambata a sama.

ATTENTION! Before placing an order find out about the plant import and phytosanitary regulations for your country. Do not import species forbidden by laws to your area. Many plants have become invasive weeds in far flung areas of the world, and while we cannot necessarily predict which plants will become invasive in which regions, most countries have lists of declared invasive weeds which people are requested not to grow, or can be prosecuted if they do grow them. Please consult your conservation authority, find out which plants you should not import and grow and take care that you do not unwittingly import any known or potential invasive aliens into your area.

When you place an order, you automatically herewith agree with the terms and conditions of the transportation company. Customers outside of the European Union: Please note that we cannot take any responsibility if your shipment is confiscated by you country due to your country's import laws, import permits or custom rules.


Ka haxa wannan kaya a cikin Baronka ta Siyayya.