Become a KPR member, and enjoy cheaper prices immediately. Register here.
Muna bayar da yabanyar ciyawar kifi wadda aka fi sani da "tsaba" ko "yabanya". Tana da yanayin dawa wadda aka sarrafa kuma aka raina a xakin kimiyya. Za ka iya haxa irin wannan ciyawar da kaba sannan ka shirya akwatinka na rainon wannan ciyawa. Wata hanyar ta rainon ciyawar kifi ita ce ta sanya ta tare da sinadarin mycelium akan itace.
Zaka iya sayen qaramin fakiti mai nauyin giram 100 na qwayar dawa mai haxe da sinadaran ciyawar ko kana iya sayen duk adadin da ka ke da buqata a awon kilogiram.
Kana buqatar nauyin kilogiram xaya na ciyawar a duk kaba mai nauyin kilogiram 10-30.